iqna

IQNA

IQNA - Sayyida Fatimah (a.s) ta yi ishara da ayoyi 13 a cikin hudubarta ta ziyara inda ta bayyana ra'ayinta bisa wadannan ayoyi.
Lambar Labari: 3492207    Ranar Watsawa : 2024/11/15

IQNA - Taron mata malaman kur'ani na kasa da kasa karo na 16 da taron karrama mata masu aikin wa'azin kur'ani karo na 2 za a gudanar a lokaci guda a hasumiyar Milad da ke birnin Tehran.
Lambar Labari: 3492075    Ranar Watsawa : 2024/10/22

IQNA - Ladan azumin kwanaki 9 na farkon watan Zul-Hijja yana daidai da ladan azumin rayuwa, kuma ta hanyar yin Namar raka'a biyu a wadannan kwanaki, mutum zai iya raba ladan aikin Hajji.
Lambar Labari: 3491297    Ranar Watsawa : 2024/06/07

Fitattun Mutane a cikin kur’ani  / 51
Tehran (IQNA) Mata suna taka muhimmiyar rawa a cikin al'ummar musulmi, ta yadda a cikin kur'ani mai tsarki da fadar manzon Allah s.
Lambar Labari: 3489943    Ranar Watsawa : 2023/10/08

Tehran (IQNA) ayyukan fasahar rubutun sunayen Sayyida Fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gare ta.
Lambar Labari: 3486859    Ranar Watsawa : 2022/01/23

Tehran (IQNA) an gudanar da wani zaman taro kan matsayin Sayyida Fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gar eta.
Lambar Labari: 3485639    Ranar Watsawa : 2021/02/10

Tehran (IQNA) an gudanar da zama a daren na biyu na juyayin shahadar Sayyida Fatima Zahra (AS) a Husainiyar Imam Khomeni.
Lambar Labari: 3485556    Ranar Watsawa : 2021/01/15